Kannywood
Hotunan tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Ladan tare da Mijinta A Kasar Cyprus Sunje Yawon bude
Hotunan tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Ladan tare da Mijinta A Kasar Cyprus Sunje Yawon bude.
Kyawawan Hotunan tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Ladan tare da Mijinta Alhaji Yerima Shetima sunje Yawon bude ido a Kasar Cyprus.
Wannan dai ba shine Karo na farko ba da Jarumar takeyin irin wannan tafiya da Mijinta ta ba.