Kannywood

Jarumar Fina Finan Hausa Jamila Nagudu Tana Daya Daga Cikin Matan Da Ake Kyautatawa Zato

Jarumar Fina Finan Hausa Jamila Nagudu Tana Daya Daga Cikin Matan Da Ake Kyautatawa Zato

Jamila Nagudu tta wannan matar da yanzu wasu jaruman marasa ta ido su ke ganin ta tamkar wata abin dariya saboda ba ta da kudi, hakan ya samo asali ne da yadda ta rike mutuncinta

Yadda Jamila Nagudu ta samu daukaka da kwarewa a fannin acting da ta bi hanyar da wasu jarumai mata su ke bi wajen samun kudi, da yanzu tana É—aya daga cikin hamshakan masu kudi a jarumai mata.

Tana daya daga cikin jarumai mata na kannywood da nake kyautayawa zaton ba ‘yar iska bace, bata aikata irin abubuwanda ake zargin wasu matan suna aikatawa dan su same kudi ko shahara.

Anan bana ce wai jamila harkar firm da take abune mai kyauba, A’a kowa yasan akwai wasu munanan abubuwa da ake zargin wasu masu ikirarin koyarda tarbiya sukeyi wanda kwata kwata ba dai dai bane.

Allah ya shirya mu baki daya, yabamu ikon tuba ga kurakuran mu amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button