Kannywood
		
	
	
Hotunan Shirin Film Din Gidan Sarauta
Gidan sarauta shiri ne me nisan zango da kamfanin mai-shadda tare da hadin guiwar sarki Ali Nuhu suke shiryawa Wanda za’a fara kawo muku shi wata me zuwa.. Dukkan alamu suna nuna cewa film din ana kayata shi sosai yadda masu kallo baza suso daina kallo ba
Ga dai hotunan yadda ake daukar shirin film 👇
 
  
  
  
  
  
  
  
  
  
  
  
  
  
  
  
  
  
  
  
  
 
 
				






