Kannywood

Jaruma Fiddausi Yahaya Ta Bayyana Cewa Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure.

  1. Jaruma Fiddausi Yahaya Ta Bayyana Cewa Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure.

‘Yar wasan Kannywood ɗin nan wadda tauraruwarta ke haskawa Nana Fiddausi Yahaya wadda aka fi sani da Asmau a shiri mai dogon zango na Garwashi ta shaida wa TRT Afrika Hausa yadda ta tsinci kanta a harkar fim da kuma wasu nasarori da ta samu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button