Kannywood

Hotunan tsohon Jarumin Kannywood Alhaji Aminu Hudu tare da ‘Yarsa Likita Amina Aminu Hudu (MBBS)

Hotunan tsohon Jarumin Kannywood Alhaji Aminu Hudu tare da ‘Yarsa Likita Amina Aminu Hudu (MBBS)

Kyawawan Hotunan Tsohon Jarumin Kannywood Alhaji Aminu Hudu (Almah) tare da ‘Yarsa, likita, Dakta Amina Aminu Hudu (MBBS).

Aminu Ya Kasance fitaccen Jarumi a Masana’antar Kannywood Yayi Finafinai da dama da Sukayi Fice Kamar su Dahama, Jarida dadai Sauran

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button