Uncategorized

Kyawawan hotunan mawaki Umar M. Shareef tare da matar sa gwanin ban sha’awa

Umar M Shareef yana ɗaya daga cikin manyan mawakan Hausa wanda ba’a taɓa yin kamar su ba.

Mawakin ya kafa tarihi,domin ya fara wakokin Hausa sama da shekara 15 da suka gaba ta,kuma har yanzu amon sa na kan dawo.

Mawakin daga baya shima ya shiga kannywood tsundum,a yayin daya fito a finafinai irin su Hafeez,Mansoor,Gamu nan sai da dai sauran su.

Mawakin ya karbi lambobin girmamawa da dama wanda ko shi bai san adadin su ba.

Ga kaɗan daga cikin hotunan nashi tare da matar tashi harma da ƴaƴan shi da mahaifiyar sa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button