Kannywood
Lokaci… Shin kun gane wannan Jarumar,yaya sunan ta,a wana finafinai tayi shura a shekarun baya?
Hotunan tsohuwar fitacciyar Jarumar Kannywood kubura Dako.
Jarumar tara shara a finafinan Shekaru 20 ba, tana daya daga cikin manyan Jaruman Kannywood da tarihi bazai tana Mantawa dasu ba saboda gudanamawar da suka bayar.