Kannywood

Jarumar Kannywood Hadiza Gabon tayi Murnar Cika Shekaru 35 da Haihuwa a duniya Meye Fatan ku a gare ta?

Jarumar Kannywood Hadiza Gabon tayi Murnar Cika Shekaru 35 da Haihuwa a duniya Meye Fatan ku a gare ta?

A jiya Juma’a ne fitacciyar Jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon tayi Murnar Cika Shekaru 35 da Haihuwa a duniya, Jarumar ta bayyana farin cikinta a shafukan ta ma Sada Zumunta.

Jaruman Kannywood da dama sun tayata Murnar ganin wannan babbar rana a gere ta, ga wasu daga Cikin hotunan da Jarumar ta wallafa nan Kamar Haka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button