Kannywood
Innalillahi wa’innalaihi raji’un mun samu labarin rasuwar Fadil ɗan tsohuwar jarumar Kannywood, Maryam Waziri sakamkon hatsarin da suka yi
Innalillahi wa’innalaihi raji’un mun samu labarin rasuwar Fadil ɗan tsohuwar jarumar Kannywood, Maryam Waziri sakamkon hatsarin da suka yi,
Dama mahaifinsa da mahaifiyarsa da shi kansa Fadil ke kwance a asibiti