Kannywood

Ban saki matata ba,muna zaune cikin farin ciki da zaman lafiya cewar Lilin Baba

Ni ban Saki Matata ba Domin Muna Zaune Lafia Mutane ne Kawai Ke Yada Labarin da Bashi da Asali Cewar Lilin baba.

Fitaccen Mawakin Hip-hop dinnan Shuaibu Ahmed Abbas Wanda akafi sani da Lilin baba

Ya bayyana cewa Shi bai saki Matarsa ba biyo bayan labarinda keta Yawo a kafafen Sada Zumunta cewa Ya saki Matar tasa.

Ya Kara da cewa Suna Zaune cikin farin ciki da Matar sa labarine kawai wanda bashi da Asali ake Yadawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button