Kannywood
Malam Nata’ala na Shirin DadinKowa na Fama da rashin lafiya, Yana barar Addu’ar Yan Uwa Musulmi.
Malam Nata’ala na Shirin DadinKowa na Fama da rashin lafiya, Yana barar Addu’ar Yan Uwa Musulmi.
Fitaccen jarumin Barkwanci malam Nata’ala Dadin Kowa Mai Sittin tara yana barar Addu’ar Yan Uwa Musulmi kan rashin lafiya da yake fama da ita.
Shafin Kannywood a Manhajar Facebook sune suka wallafa labarin rashin lafiya tasa, Allah Ubangiji Ya bashi Lafia damu baki daya Ameen