Kannywood
Gwanin Sha’awa Hotunan Mawaki Ali Jita tare Mai dakinsa da Yayansa
Gwanin Sha’awa Hotunan Mawaki Ali Jita tare Mai dakinsa da Yayansa
Kyawawan Hotunan Fitaccen Mawaki a Masana’antar Kannywood Aliyu isah Jibril Kibiya wanda akafi sani da Ali Jita tare da Matarsa Nafisa da Yayansa guda biyar.
Ali jita yana daya daga Cikin Mawakan Kannywood da Iyalanshi suka dauki Hankulan Mutane a duk lokacin daya Wallafa Hotunan su