Kannywood
Yadda Aisha matar Ustaz take Kwasa rawa a gabansa yana mata hadarin nairori
Wannan bidiyon yayi matukar girgiza yanar gizo ina mata ke ganin wanann shine salon wayon da ya dace su fara yiwa ustazai domin karba kudade daga wajensu.
Wannan mata mai suna Aisha ta samu kirari daga daya daga cikin masu suna Aisha kamar haka








