Kannywood
Ali Nuhu kadai zan iya aure babu bata lokacin a Kannywood- Jaruman Radeeya Jibril
Jarumar ta fadi Hakane yayin da ankayi mata tambaya inda ta fadi akwai abinda take kwadayi.
Tace a kam kannywood shine kadai namiji da taji zata iya zaman aure dashi domin akwai abubuwa a tattare da shi
nasan zaku son jin dalilin ku biyomu domin jin amsar…..







