Kannywood

Kalli Jarumin Ango Daya Auri Mata Biyu Rana Daya

Kalli Yadda Wani Jarumin Namiji Ya Aure Mata Biyu Ringis Rana Guda! Wasu Hotuna Na Yawo A Shafukan Sada Zumunta. Inda Suke Nuni Da Cewa Wani Jarumin Namiji Ya Aure Mata Biyu Rana Guda.

Duk Da Zuwa Yanzun Bamu Sami Ingancin Labarin Ba. Amma. Dai Mun Sami Damar Kawo Muku Hotunan Angon Tare Da Amarensa Guda Biyu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button