Kannywood

Masha’Allah Uwa me dadi Hotunan Sallah na Jaruma Fatima Hussaini tare da Mahaifiyar ta da Kannen ta.

Masha’Allah Uwa me dadi Hotunan Sallah na Jaruma Fatima Hussaini tare da Mahaifiyar ta da Kannen ta.

Hotunan Sallah daga Fitacciyar Jarumar Kannywood Fatima Hussaini wacce akafi sani da Maryam acikin shiri me dogon Zango Labarina tare da Mahaifiyar ta da Kannen ta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button